Загрузка...

Danyen kwai bashi ne mafita ba #nutrition #africa #hausa

DANYEN KWAI = EXTRA POWER? 🤔🥚
Mutane da yawa suna shan danyen kwai suna tunanin yana kara karfi da gina jiki sosai.
Amma gaskiyar ita ce 👇
👉 Jiki baya anfanuwa da protein dinsa sosai idan yana danye
👉 Yana iya dauke da bacteria(salmonella) da zata iya saka ciwo
👉 Har ma yana hana jiki anfani da wasu vitamins
Saboda haka:
❌ Danyen kwai ba shine mafi kyau ba
🔥 Idan kana son anfani na gaske… akwai hanya mafi kyau (zan bayyana a next video 😉)
#NutritionMyths
#NutritionEducation
#NajumiddinSadiq
#ArewaTikTok
#FYP

Видео Danyen kwai bashi ne mafita ba #nutrition #africa #hausa канала Najumiddin Sadiq
Яндекс.Метрика
Все заметки Новая заметка Страницу в заметки
Страницу в закладки Мои закладки
На информационно-развлекательном портале SALDA.WS применяются cookie-файлы. Нажимая кнопку Принять, вы подтверждаете свое согласие на их использование.
О CookiesНапомнить позжеПринять