Загрузка...

RANAR MUTUWA ZATA ZO BA TARE DA GARGAƊI BA! Shaikh ahmad tijjani Guruntum

wannan wa’azi mai ratsa zuciya, Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum yana tunatar damu gaskiyar rayuwa da kuma mutuwa wadda babu mai guje mata. Wannan sako ne ga duk wanda ya manta da lahira saboda shagaltar duniya. Ka saurara, ka tuna da kabari, ka gyara rayuwarka kafin lokaci ya kure. Allah Ya sa mu dace 🤲
#Mutuwa
#TunaDaMutuwa
#SheikhAhmadTijjaniGuruntum
#Waazi
#Tuba
#Kabari
#Lahira
#Musulunci
#HausaWaazi
#Tunatarwa
#Addini
#Allah
#Rayuwa
#KuTuba
#Duniya
#IslamicReminder
#Niger
#Hausa
#IdrissMedia

Видео RANAR MUTUWA ZATA ZO BA TARE DA GARGAƊI BA! Shaikh ahmad tijjani Guruntum канала IDRISS_MEDIA 227
Яндекс.Метрика
Все заметки Новая заметка Страницу в заметки
Страницу в закладки Мои закладки
На информационно-развлекательном портале SALDA.WS применяются cookie-файлы. Нажимая кнопку Принять, вы подтверждаете свое согласие на их использование.
О CookiesНапомнить позжеПринять