Загрузка страницы

KOYON COMFUTA A HAUSA

Ga Whatsapp Group link din
https://chat.whatsapp.com/C1AEIQm1Ihp1gD2F3DtRTO

A wannan videon zan koyamuku anfani da komfuta a harshen HAUSA ko da baka/Baki taba anfani dashiba.
cikin abubuwan da zaku koya a minti ashirin Da biyu sune..
YADDA AKE KUNNA COMFUTA
YADDA AKE KASHEWA
MENENE ICONS
MENENE DESKTOP
YADDA AKE BUDE APPLICATION
YADDA AKE RUFE APPLICATION
YADDA AKE KUNNA WIRELESS
YADDA AKE KAMA WIRELESS
YADDA AKE BROWSING
DAME AKE BROWSING
YADDA AKE KERA FOLDER
YADDA AKE GOGE FILE
YADDA AKE DAWOR DA FILE DA AKA GOGE
MENENE RECYCLE BIN
YADDA AKE AIKA FILE TA FLASH
YADDA AKE COPE FILE TA FLASH
MENENE COPY
MENENE PASTE
MENENE CUT

da ma sauransu

Видео KOYON COMFUTA A HAUSA канала Digital Degs
Показать
Комментарии отсутствуют
Введите заголовок:

Введите адрес ссылки:

Введите адрес видео с YouTube:

Зарегистрируйтесь или войдите с
Информация о видео
29 ноября 2023 г. 19:00:25
00:23:39
Яндекс.Метрика