Загрузка...

Yadda Ake Neman Stores, Tracking Orders, da Return/Refund a AliExpress App - Step by Step

A wannan bidiyo zaka koyi yadda ake amfani da AliExpress app (step by step) da Hausa.
Abubuwan da zaka koya:

✅ Neman stores/masu inganci

✅ Tracking orders bayan ka yi siyayya

✅ Return & Refund idan an samu matsala

Wannan bidiyo zai taimaka maka sosai musamman idan kai sabon mai siyayya ne a AliExpress.

👉 Kayi subscribe domin samun bidiyoyi na koyarwa kan shopping online, kasuwanci, da apps masu amfani.

#AliExpress #AliExpressApp #HausaTutorial #OnlineShopping #TrackingOrders #ReturnAndRefund #StepByStep #AliExpressNigeria #KasuwanciOnline #HausaTech

Видео Yadda Ake Neman Stores, Tracking Orders, da Return/Refund a AliExpress App - Step by Step канала UMAR UUBJ
Яндекс.Метрика
Все заметки Новая заметка Страницу в заметки
Страницу в закладки Мои закладки
На информационно-развлекательном портале SALDA.WS применяются cookie-файлы. Нажимая кнопку Принять, вы подтверждаете свое согласие на их использование.
О CookiesНапомнить позжеПринять