Загрузка...

Faith Through Trials Overcoming Life's Challenges with Jesus

(A) MARABA DA ZUWA NEW DAWN BAPTIST CHURCH

WAHAYIN MU:
NDBC Tana neman bayyana Yesu, Tada mutane, da Gina Al'umma.

MANUFARMU:
Manufarmu ita ce Bayyana Ubangiji Yesu Kiristi, Daukaka shi ta wurin Sujada mai cike da Ruhu, Tanadi ga mutanensa ta hanyar rayuwa ta gaskiya mai canza Al’amura, da yin Bishara ta hanyar salon rayuwa mai tushe a Littafi Mai-Tsarki wato kalmar Allah.

CIKAKKEN DABI’UNMU:
Muna kulawa da juna, Muna Kuma darajanta kowane mutum. Muna rayuwarmu cikin hidima ga Kristi da kuma nuna jin daɗin bauta masa matuka, a ƙarƙashin cikakken ikon Kalmar Allah.

(B) MUNA GAYYATARKU DA KU YI SUJADA /HADA HANNU DA MU
LAHADI:
Sashin Turanci: 8:00am na safe
Makarantar Lahadi: 10am na safe
Sashen Hausa: 10:00am na safe

LARABA:
Sashen Hausa Sujadar Tsakiyar mako: 5:00pm na yamma
Sashen Turancii Sujadar Tsakiyar mako: 6.30pm na yamma

(C) ZARAFIN BAYASWA
1. BAYASWA DOMIN GINI
Account Name: New Dawn Baptist Church
Account Number: 0008536672
Bank: GTBank

2. BAYASWA DOMIN SHELAR BISHARA
Account Name: New Dawn Baptist Church
Account Number: 1100182837
Bank: Bowen Microfinance Bank Ltd

3. BAIKO DA ZAKA
Account Name: New Dawn Baptist Church
Account Number: 1017266526
Bank: Zenith Bank

4. CARE MINISTRY
Account Name: New Dawn Baptist Church Cares
Account Number: 1224700921
Bank: Zenith Bank

(D) KUNGIYOYI DA RANAKUN HIDIMOMIN SU
 Alfijir Choir-Talata da Asabar 5:00pm
 Kungiyan Nazari Littafi Mai Tsarki - Asabar 3:00pm
 Chorale Choir – Litinin, Alhamis da Juma’a 5:00pm
 Global Mission Gospel Singers – Lahadi 1pm da Asabar 5:00pm
 Zumuntan Mata - Asabar 5:00pm
 Zumuntan Maza - Asabar 9:00pm
 Zumuncin Matasa - Asabar 4:00pm

(E) SHAFUKAN SADA ZUMUNTA @ndbcvihausa
• Youtube https://www.youtube.com/@ndbcvihausa
• Facebook https://www.facebook.com/ndbcvihaus/
• Instagram https://www.instagram.com/ndbcvihausa/
• Tiktok https://www.tiktok.com/@ndbcvi.hausa

(F) KIRA /TUNTUBE MU
Domin Addu’a, Shawara ko Bukata +234 803 680 3406

Видео Faith Through Trials Overcoming Life's Challenges with Jesus канала New Dawn Baptist Church Sashin Hausa
Яндекс.Метрика
Все заметки Новая заметка Страницу в заметки
Страницу в закладки Мои закладки
На информационно-развлекательном портале SALDA.WS применяются cookie-файлы. Нажимая кнопку Принять, вы подтверждаете свое согласие на их использование.
О CookiesНапомнить позжеПринять