Загрузка...

Python Ep 3 Menene Variable, Python da Hausa dalla-dalla

‎📌 Barka da zuwa Arewa EXPAND! A cikin wannan darasi, za mu koyi: Menene Variable a Python?

‎📚 Wannan channel yana koyar da Python programming cikin harshen Hausa don sauƙaƙa fahimta ga matasa da masu sha'awar coding a Arewa da duk faɗin Najeriya.

‎👨‍💻 Abubuwan da zaka koya a wannan video:
‎- Fahimtar Variable a Python
‎- Misalai da ka’idojin amfani da variables
‎- Amfani da Python a wayarka ko laptop

‎🔗 **SUBSCRIBE** domin kada ka rasa darussa na gaba: 
‎👉 https://youtube.com/@arewaexpand

‎📥 Zazzage Python: 
‎👉 https://www.python.org/downloads/ 
‎📥 Zazzage PyCharm IDE: 
‎👉 https://www.jetbrains.com/pycharm/download/
‎📥 Zazzage Pydroid 3 idan a waya kake bibiyarmu

‎💬 **Tambaya ko ra'ayi?** Rubuta a comments! Muna karantawa kuma muna amsawa.

‎📱 Sauran darussa na Python: 
‎👉 https://youtube.com/@arewaexpand

‎#Python
‎#LearnPython
‎#PythonInHausa
‎#ArewaExpand
‎#PythonCourse
‎#KoyonPython
‎#HausaProgramming

Видео Python Ep 3 Menene Variable, Python da Hausa dalla-dalla канала AREWA EXPAND
Яндекс.Метрика
Все заметки Новая заметка Страницу в заметки
Страницу в закладки Мои закладки
На информационно-развлекательном портале SALDA.WS применяются cookie-файлы. Нажимая кнопку Принять, вы подтверждаете свое согласие на их использование.
О CookiesНапомнить позжеПринять