Загрузка страницы

Ana yi min zargin da ba na jin dadinsa – Hamisu Breaker

A wannan kashi na 38, shirin ya tattauna da fitaccen mawakin nan na Hausa wato Hamisu Breaker Dorayi, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.

Ya amsa tambayoyi a kan yadda aka yi ya fara waka da kuma sirrin nasararsa.

Видео Ana yi min zargin da ba na jin dadinsa – Hamisu Breaker канала BBC News Hausa
Показать
Комментарии отсутствуют
Введите заголовок:

Введите адрес ссылки:

Введите адрес видео с YouTube:

Зарегистрируйтесь или войдите с
Информация о видео
4 марта 2021 г. 13:39:00
00:12:03
Яндекс.Метрика